Kasashen Waje

Kasashen Waje

Cutar tamowa na barazana ga mutum miliyan 13 a Gabashin Afirka

Akalla mutum miliyan 13 na fuskantar barazanar kamuwa da cutar tamowa a kasashen Somaliya da Habasha da kuma Kenya a cikin ’yan watanni masu zuwa.

Guguwar Batsirai ta hallaka gommai a Madagascar

An rasa rayuwar gomman mutane a sakamakon guguwar da aka yi wa lakabi da Batsirai mai karfin gaske da ta ratsa kasar Madagascar cikin daren Asabar zuw

Murnar AFCON 2021: Gwamnatin Senegal ta ba da hutun aiki

Mutanen Senegal sun yi dafifi a kan tituna suna murna bayan kasarsu ta daga Kofin Nahiyar Afirka a karon farko.

Jariri da mutum 8 sun rasu a hatsarin mota

Suna shan iska a gaban gidansu wata mota da ta kwace ta fado a kansu

Kungiyar Tarayyar Afirka ta zabi sabon shugaba

Shugabannin sun yi kakkausar suka kan jerin juyin mulkin da aka yi a baya-bayan nan.