Sojojin Amurka sun kashe Shugaban Kungiyar ISIS
Shugaban ISIS al-Quraishi ya tayar da bam ya kashe kansa bayan sojojin Amurka sun kai masa samame
Kasashen Waje
Shugaban ISIS al-Quraishi ya tayar da bam ya kashe kansa bayan sojojin Amurka sun kai masa samame
Likitoci sun ce mamatan sun wahala da bugun zuciya gabannin ajalinsu.
OPEC ta sahale mambobinta su kara yawan man da suke hakowa da ganga 400,000 duk rana.
Abu Ibrahim al-Hashimi al-Qurayshi ne ya karbi ragamar ISIS kwanaki kadan da mutuwar Abu Bakr al-Baghdadi.
’Yan tawaye sun kashe sojojin Senegal hudu tare da yin garkuwa da wasu bakwai a wani rikici da ya barke tsakanin bangarorin biyu a kan iyakar kasar da