Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan ci-rani 12 sun daskare a dusar kankara a kokarinsu na shiga Turai

Ko sutturar kirki babu a jikin mutanen da aka gano, duk da tsananin sanyin da ake fama da shi.

’Yan bindiga sun hallaka mutum 40 a sansanin ’yan gudun hijirar kasar Kongo

Ana zargin adadin wanda suka mutu ya zarce 40.

Mutane 11 sun mutu a yunkurin juyin mulkin Guinea Bissau

An so a kifar da gwamnatin Shugaba Umaro Sissoco Embalo.

Mata sun ci gaba da karatun jami’a a Afghanistan

Karon farko ke nan da dalibai mata ke ci gaba da karatu a jami’o’i a Afghanistan tun bayan da Taliban ta karbe mulkin kasar a watan Agusta

Mali ta kori Jakadan Faransa daga kasarta

Jamus ta soki matakin da gwamnatin mulkin sojan Mali ta dauka.