Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami mafi girma tun 2017
Wannan gwajin makami mai linzami shi ne cikon na bakwai da Koriya ta Arewa ta yi a bana.
Kasashen Waje
Wannan gwajin makami mai linzami shi ne cikon na bakwai da Koriya ta Arewa ta yi a bana.
An shafe fiye da mako guda ana gudanar da zaben zagaye-zagaye.
A bisa dokokin kasa da kasa dai, mamayar da Isra’ila take wa yankunan Falasdinawa haramtacciya ce.
Matakin na ECOWAS ya sa kasar ta zama ta uku da aka dauki matakin dakatarwar a kanta cikin wata 18.
Rahotanni sun ce ko a watan Satumban bara sai da injiniyoyi suka yi aikin duba lafiyar gadar.