Kasashen Waje

Kasashen Waje

Fira Ministan Birtaniya na fuskanatar barazanar saukewa kan karya dokar COVID-19

Akwai yiwuwar tilasta masa yin murabus daga mukaminsa na Fira Minista idan an same shi da laifi.

Rasha da Ukraine sun amince su tsagaita wuta

Kasashen biyu masu makwabtaka da juna sun kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a tsakaninsu.

Denmark za ta janye dakarunta daga Mali

Daman babu amincewar zuwan sojojin daga hukumomin Mali.

Giwa ta murkushe wani dan Saudiyya a Uganda

Garken giwayen ya balle sannan ya yi tafiyar ruwa da mutumin da ya je yin fitsari.

Rikicin Ukraine: An ja kunnen ’yan Najeriya mazauna kasar

Ofishin Jakadancin Najeriya ya gargadi ’yan kasar game da yin tafiye-tafiye barkatai.