Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kori duk ministoci kan zargin cin hanci da rashawa a Malawi

Za a kafa wata sabuwar majalisar ministocin cikin kwana biyu.

Juyin mulki: Sojojin Burkina Faso sun tsare Shugaban Kasa

An dai tsare shi ne tare da wasu manyan jami’an gwamnatinsa.

Shugaban Armenia, Armen Sarkissian ya yi murabus

Wannan shawara ko kadan ba abin daga hankali ba ce.

Iran da Saudiyya na daf da maido da huldar diflomasiyya

Rahotanni sun ce wakilan Iran sun isa birnin Jeddah na Saudiyya domin fara aiki.

Majalisar Dinkin Duniya na so a binciki harin da Saudiyya ta kai Yemen

Majalisar dai na so a gudanar da zuzzurfan bincike kan harin.