Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ana tafka kazamin fada tsakanin mayakan ISIS da na Kurdawa a Syria

Rahotanni sun ce ya zuwa yanzu, sama da mutum 70 ne aka kashe.

Harin Saudiyya ya kashe sama da mutum 70 a Yemen

Saudiyya ta kai harin ne wani gidan yarin da ke birnin Saada, hedkwatar Houthi a Yemen.

Jirgin Amurka ya yi saukar gaggawa don ajiye fasinjar da ta ki sanya takunkumi

Wani jirgin saman Amurka dauke da fasinjoji ya koma Jihar Miami inda ya fito, domin ya sauke wata fasinjar da ta yi taurin kan kin sanya takunkumi. Ji

Rikicin Rasha da Ukraine: Amurka za ta ba wa Ukraine makamai

Amurka za ta ba wa Ukraine makaman da za ta kare kanta.

Yadda sojojin Faransa suka taka bam a Burkina Faso

Dakarun sojin sun taka bam din a yayin da suke sintiri.