Hambararren Shugaban Guinea, Alpha Conde, ya tafi Dubai neman lafiya
Alpha Conde ya garzaya Hadaddiyar Daular Larabawa don neman lafiya.
Kasashen Waje
Alpha Conde ya garzaya Hadaddiyar Daular Larabawa don neman lafiya.
’Yan Houthi da ke samun goyon bayan kasar Iran ne suka yi ikirarin kai harin na ranar Litinin a kan birnin Abu Dhabi, hedikwatar UAE, suka kashe mutum
Matan aure da kananan yara na daga cikin mutum 26 da rufin gini ya fada a kansu
Kawo yanzu masu zanga-zanga 71 ke nan aka kashe tun bayan juyin mulkin wda Janar Abdel Fattah al-Burhan ya jagoranta.
Tun da Taliban ta fara mulki a kasar, ’yan matan suka daina zuwa makarantu.