An yi Sallar Jana’izar mutum 15 da gobarar New York ta kashe
An gudanar da jana’izar mutum 15 da suka rasu a wata gobara da ta tashi a gundumar Bronx da ke birnin New York a makon da ya gabata, wadda ta hallaka
Kasashen Waje
An gudanar da jana’izar mutum 15 da suka rasu a wata gobara da ta tashi a gundumar Bronx da ke birnin New York a makon da ya gabata, wadda ta hallaka
Shugaban Kazakhstan Kassym-Jomart Tokayev ya ayyana dokar ta-baci.
Hambararren shugaban na Mali ya rasu ne a gidansa da ke Bamako.
Rahotanni sun ce wannan ba shi ne karo na farko da ake kai kakakin hari ba, ana yunkurin hallaka shi.
Fiye da kashi 97 cikin 100 na ’yan Kenya dai na bin addini.