Kasashen Waje

Kasashen Waje

An yanke wa sojan Siriya hukuncin daurin rai-da-rai a Jamus

An samu Raslan da laifin kisan gilla da azabtar da mutane ba bisa ka’ida ba.

Rasha ta hallaka mayakan IS lahira a Syria

Jiragen Rasha sun kai hare-haren akalla 229 a bara a yankin da a halin yanzu mazaunansu suka kaurace masa

NATO ta yi zaman sasanci kan rikicin Ukraine da Rasha

Kasashen biyu sun dauki tsawon lokaci suna musayar yawu, wanda kowane ke cikin shirin ko ta kwana.

An cafke masu safarar makamai zuwa Najeriya daga Nijar

Jami’an tsaro sun kwace makamai da harsasai masu tarin yawa a hannun masu fasakwaurin.

An bindige Mataimakin Shugaban Majalisar Kamaru

Maharan sun yi awon gaba da matarsa bayan sun harbe shi har lahira.