Shugaban Majalisar Tarayyar Turai, David Sassoli, ya rasu
David Sassoli ya rasu a yayin da yake shirin yin tazarce a matsayin Shugaban Majalisar Tarayyar Turai
Kasashen Waje
David Sassoli ya rasu a yayin da yake shirin yin tazarce a matsayin Shugaban Majalisar Tarayyar Turai
Tallafin da ake nema wa Afghanistan shi ne mafi girma da Majalisar Dinkin Duniyar ta taba bukata domin wata kasa guda.
Zanga-zanga na ci gaba da tsamari sakamakon karin kudin man fetur da gwamnatin kasar ta yi.
Sojojin sun kuma yi kakkausan suka kan sanya musu takunkuman da suka kira “haramtattun” daga ECOWAS.
ECOWAS ta sanar da janye illahirin jakadun kasashen Yammacin Afirka daga kasar Mali.