Kasashen Waje

Kasashen Waje

Wayar salula ta kashe aure 3,088 a Nijar

Akwai kuma uwa uba “wayar salula”, wadda ke haifar da tashin hankali ga magidanta.

An cafke mai gari yana safarar hodar Ibilis a Nijar

Kimar hodar Iblis din da aka kama mai garin da ita ta kai CFA biliyan biyar.

Matashiya ta kashe kanta bayan an yada hotunan tsiraicinta a Masar

Ta kashe kanta bayan wasu matasa sun yada hotunan karya na tsiraicinta.

Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami na farko a 2022

Makaman sun yi tafiyar kusan kilomita 500 kafin su fada teku.

Firaiministan Sudan, Abdalla Hamdok ya yi murabus

Hamdok ya bayyana cewa ya yi iya kokarinsa na ganin ya kare kasar daga tsunduma cikin bala’i.