Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ƙasashen duniya sun ƙaurace wa Isra’ila a Babban Taron MƊD

Fiye da rabin wakilan da suka halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) sun miƙe tare da ficewa daga zauren taron ne a yayin da Mista Netany

Shugaban Syria ya yi jawabi a taron MDD karon farko cikin kusan shekaru 60

Noureddine Attasi shi ne shugaban Syria na karshe da ya yi jawabi a shekara ta 1967.

Bayan Sallar La’asar za a yi jana’izar Sheikh Abdulaziz Al-Sheikh

Allah Ya yi wa Babban Mai Ba da Fatawa na kasar Saudiyya, Sheikh Abdulaziz bin Abdullah bin Mohammed Al Al-Sheikh, rasuwa yana da shekara 82

Burkina Faso, Mali da Nijar sun fice daga Kotun ICC

Ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar da sojoji ke mulki sun fice daga Kotun Duniya ta Hukunta Manyan Laifuka (ICC), suna bayyana ta a matsayin “kayan

An gudanar da bikin ɗaga tutar Falasɗinu a Birtaniya

Tawagar jami’an diflomasiyyan Falasɗinu ta gudanar da bikin ɗaga tutar ƙasar a Litinin ɗin nan a birnin Landan kamar yadda kafar labarai ta DW ta ruwa