Kasashen Waje

Kasashen Waje

Za a ci tarar duk wanda ya ki sa takunkumin fuska a Saudiyya

Za a rubanya kudin idan mutum ya ci gaba da saba dokar har su kai riyal dubu 100.

An kona motoci 874 a Faransa saboda murnar sabuwar shekara

A bana dai yawan motocin da aka kona ya ragu in aka kwatanta da a 2019.

Mutum 12 sun mutu a turmutsitsin wurin ibada a Indiya

Bayanai sun ce an tabbatar da jikkatar mutum 13.

Masu zanga-zanga sun kone ginin majalisa a Australiya

An kwashe sama da mako biyu ana tafka rikicin neman ’yancin kai a kasar.

Jami’an tsaro sun kashe masu zanga-zanga 4 a Sudan

Jami’an lafiya sun tabbatar cewa jami’an tsaro a kasar sun kashe masu zanga-zanga hudu.