Kasashen Waje

Kasashen Waje

Harin bam ya hallaka mutum 4 a wajen taron siyasa a Pakistan

Bam din ya tashi ne lokacin da mambobin wata jam’iyyar ke kokarin bari wajen taron.

Dalilin da na gudu tun kafin Taliban ta kwace mulki – Tsohon Shugaban Afghanistan

Ya ce a lokacin ba shi da wani zabi face ya gudu ya bar kasar.

Sojojin Sudan sun katse intanet gabanin zanga-zanga kan adawa da mulkinsu

’Yan gwagwarmayar Sudan dai na amfani da intanet wajen shirya zanga-zanga.

Shirin Nukiliya: Iran ta nemi a janye takunkumin da aka sanya mata

Iran ta bukaci a sake dage takunkumin da Amurka ta kakaba mata.

An rufe wani Masallaci saboda tunzura jama’a a Faransa

Faransa ta ce ba za ta taba amincewa da ire-iren kalaman da limamin ke amfani da su ba.