COVID-19 ta kama sama da mutum 100,000 a Faransa ranar Kirsimeti
Adadin dai shi ne mafi girma da aka taba samu tun farkon barkewar cutar a kasar.
Kasashen Waje
Adadin dai shi ne mafi girma da aka taba samu tun farkon barkewar cutar a kasar.
A ciki da wajen Afirka ta Kudu ana ganin Tutu a matsayin ma’aunin gaskiya
Za a rika tunawa da shi kan rawar da ya taka wajen yaki da mulkin wariyar launin fata a kasar.
Daga cikin mutanen da aka kona, har da tsofaffi da mata da kananan yara.
Mata da maza sun gwamutsa wuri guda, ana ta hada-hada fiye da tunanin dan Adam.