Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kotu ta yanke wa tsohon Shugaban Tunisia daurin shekara 4 a gidan yari

An dai yanke masa hukuncin ne duk da yanzu yana Faransa.

Babu abin daga hankali a sabon nau’in Coronavirus na Omicron —Biden

Shugaba Biden ya ce wa Amurkawa babu abin daga hankali a kan cutar.

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 27 a Malaysia

Ana fargabar samun karuwar mutanen da suka rasu yayin da ake ci gaba da gano gawarwaki.

Zaben Shugaban Kasar Libya ba zai yiwu yadda aka tsara ba —Majalisa

Kwamitin Majalisar ya ce zaben ba zai gudana yadda aka tsara da farko ba, amma bai sanya wata ranar zabe ba.

Mutum 1 ya rasu, 70 sun bace bayan ruftawar wurin hakar ma’adinai a Myanmar

Mutum 25 sun jikkata, wasu 70 kuma sun bace a bayan zaftarewar kasa a wurin hakar duwatsu masu daraja