Kasashen Waje

Kasashen Waje

COVID-19: Mutum 3 sun mutu sanadiyyar daskarewar jini bayan karbar rigakafin Pfizer

Mutanen dai sun mutu ne kasa da mako biyu da karbar rigakafin.

Isra’ila ta haramta wa Yahudawa zuwa Amurka saboda Omicron

Ba kasafai dai kasar ke daukar irin wannan matakin a kan Amurka ba.

Muhimman abubuwa a rikicin Tigray na kasar Habasha

Fira Minista Abiy Ahmed ya kirayi fararen hula da su shiga aikin soji su taimaka wa sojojin gwamanti.

Adadin wadanda suka mutu a guguwar Philippines ya haura 200

Fiye da rabin mutanen da aka sanar da mutuwarsu ta yi muni.

Gabriel Boric: Dan shekara 35 ya zama shugaban kasa a Chile

Boric ya yi babbar nasara ta ba zato ba tsammani a kan abokin hamayyarsa.