Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan tawayen Houthi sun kashe sojojin Sudan 14 a Yemen

Sojojin sun rasu ne a harin da mayakan Houthi suka kai wani sansanin sojojin hadin gwiwar kasashe Larabawa

Mutum 24 sun rasu a gobarar asibiti a Japan

Akalla mutum 24 sun rasu bayan tashin gobara a wani asibitin kula da masu matsalar kwakwalwa a birnin Osaka na kasar Japan. Hukumomin kasar sun fara g

Koriya ta Arewa: Yadda ake bikin cika shekara 10 da mulkin Kim Jong Un

An sauke tutoci kasa-kasa a birnin Pyongyang domin alhinin rasuwar marigayi Kim Jong Il.

Tsohon Shugaban Shi’a ya koma addinin Hindu a Indiya

Ya ba da hadayar madara a Shiva Linga, wani wurin bauta na mabiya addinin Hindu a zaman wani bangare na shiga adddinin.

Saudiyya ta aike da jiragen kayan tallafi zuwa Afghanistan

Saudiyya ta aike da jirage shida makare da kayan tallafin don rage matsananci hali da mutanen Afghanistan ke ciki.