Birtaniya za ta amince da ƙasar Falasɗinu
Amurka da Isra’ila sun soki matakin, suna bayyana shi a matsayin saka wa Hamas duk da harin da ta kai na ranar 7 ga watan Oktoban 2023.
Kasashen Waje
Amurka da Isra’ila sun soki matakin, suna bayyana shi a matsayin saka wa Hamas duk da harin da ta kai na ranar 7 ga watan Oktoban 2023.
Ibrahim Yacoubou na daga cikin manyan jami’an da aka kama bayan juyin mulkin Nijar na ranar 26 ga Yuli, 2023.
Muddin ƙasashen NATO suka ɗauki shawarata, to lallai yaƙin Rasha a Ukraine zai ƙare cikin ƙanƙanin lokaci.
MDD da wasu manyan ƙasashen sun buƙaci sojojin Isra’ila da su yi watsi da shirinsu na ƙwace Gaza.
Har yanzu fiye da mutum 1,000 na tsare a gidajen yari na Belarus. Dole ne mu ci gaba da ƙoƙari har sai an ba su ’yanci!