Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan ta’adda sun kashe fararen hula 30 a Mali

Maharan sun tare motar fararen hula suka kashe mutum 31 tare da jikkata wasu 17

Masu zuwa daurin aure 20 sun rasu bayan motarsu fada kogi a Kenya

Masu aikin ceto na ci gaba da aiki bayan nutsewar motar a cikin kogi

An kama ‘likita’ ya yi basaja da hannun roba don guje wa rigakafin COVID-19

’Yan sanda sun cafke jami’in lafiyar bisa zargin yaudara domin kar a yi masa allurar rigakafin COVID-19

Minista ya sauka daga mukaminsa kan mutuwar mai sharar titi

Fira Minista Antonio Costa na Portugal ya amince da ajiye mukamin Ministan Harkokin Cikin Gidan

Gambiya: Me zai biyo bayan zaben shugaban kasa?

A yau al’ummar Gambiya ke fita don zaben shugaban kasa