Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda zanga-zangar matasa ta rikiɗe zuwa tarzoma a Nepal

Muhimman gine-ginen gwamnati, ciki har da Singha Durbar da fadar shugaban ƙasa, Sheetal Niwas, su ma an kai musu hari.

Masu zanga-zanga sun ƙone matar tsohon Firaministan Nepal

Yanzu haka dai hukumomi na neman mafita domin kawo ƙarshen tashin hankalin.

An fara samun masu zawarcin kujerar Firaministan Japan

Tsohon Ministan Harkokin Wajen kasar Japan, Toshimitsu Motegi ya zama mutum na farko da ke neman zama sabon Firaminista.

Firaministan Japan Shigeru Ishiba ya yi murabus

Korafin jama’a kan tsadar rayuwa, ya sa gwamnatin Ishiba ta kasa aiwatar da manufofinta yadda ta tsara.

Kemi Badenoch ta shiga tsaka mai wuya kan karatun likitanci

Tsohon jami’in kula da ɗaukar ɗalibai a Jami’ar Stanford, ya musanta iƙirarin Kemi Badenoch na cewa an ba ta gurbin samun horon karatun karatun likita