Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kanada ta hana baki daga Najeriya shiga kasarta saboda Omicron

Kawo yanzu ba a san iya hadarin kwayar cutar ba, ko kuma ba ta jin rigakafin cutar COVID-19.

Barbados ta zama Jamhuriyya, ta yi hannun riga da Sarauniyar Ingila

Sarauniyar Ingila ta aika da fatan alheri tare da cewa kasar, “tana da tasiri a zuciyarta.”

China za ta ‘kwace’ filin jirgin saman Uganda saboda bashin $207m

Matakin nazuwa ne bayan kasar ta gaza biyan bashin da ta ciyo da Chinan.

Mace ta farko da aka zaba Firaminista a Sweden ta yi murabus sa’o’i bayan nada ta

Magdalena Andersson ta yi murabus sa’o’i bayan nadinta a matsayin Firaministan Sweden.

Saif al-Islam: Hukumar zaben Libya ta haramta wa dan Gaddafi takara

A baya Hukumar ta ce ya cika dukkan ka’idojin da ake bukata.