Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yawan haihuwar ’ya’ya ya hana mu samun ci gaba — Gwamnatin Nijar

Matukar muna haihuwar ’ya’ya barkatai, tattalin arzikinmu ba zai habaka ba.

Za mu magance matsalar Guinea da kanmu — Doumbouya

Doumbouya ya ce suna bai wa Conde cikakkiyar kulawa.

Ana fama da karancin kwaroron roba a Kenya

Ma’aikatar Lafiyar Kasar ta ce gwamnati za ta yi kokarin magance matsalar.

Za a kebe wa mutanen da ba Umrah suke ba lokacin sumbatar Hajarul Aswad

Za a ware musu lokacin shiga Hijir da kuma taba Ruknun Yamani.

Sudan: Sojoji sun dawo da fira Minista Hamdok kan mulki

Mako hudu bayan sun yi masa juyin mulki suka dawo da shi kan kujerarsa tare da alkawarin sako fursunonin siyasa da ke hannunsu