Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sarki Salman da sauye-sauyensa a shekara bakwai a kan mulki

Saudiyya daula ce ta jinkai da tausayin al’umma.

Saif al-Islam: Dan Gaddafi zai yi takarar Shugaban Libya

Ya cika dukkan ka’idojin da ake bukata sannan kuma an ba shi katin jefa kuri’a.

Iran ta rufe jarida kan alakanta Shugaban Addini na Kasar da talauci

Hukumomin a kasar Iran sun rufe wata jarida da ta buga wani hoto a shafinta na farko da ke nuna hannun Shugaban Addini na kasar Ayatollah Ali Khamenei

Bam ya kashe masu sallar Juma’a a Afghanistan

An samu fashewa yayin Sallar Juma’a a cikin masallacin gundumar Spin Ghar.

Jarirai 4 sun rasu a gobarar asibiti a Indiya

Iyaye na zargin jami’an asibitin sun tsere sun bar jariran bayan tashin gobarar.