Kasashen Waje

Kasashen Waje

Juyin mulki: Bankin Duniya ya dakatar da tallafin da yake ba Sudan

Bankin ya ce ya dakatar da tallafin bayan hambarar da gwamnatin da sojoji suka yi.

Abin da ya haifar da juyin mulki a Sudan

Kasar Sudan a baya-bayan nan ta shiga wani mawuyacin hali sakamakon juyin mulki da sojojin kasar suka yi wa gwamnatin Janar Abdel Fattah a ranar Litin

Yadda auren ‘talaka’ ya nesanta ’yar sarki da sarautar Japan

Hakan dai na nufin gimbiyar ta rasa damarta ta jinin sarautar kasar.

Iyaye sun fara sayar da ’ya’yansu don sayen abinci a Afghanistan

“Yunwa na barazanar kashe ragowar ’ya’yana, ya zama tilas na sayar da wannan jaririyar.”

Yadda Taliban ke yaki da shan miyagun kwayoyi a Afghanistan

Taliban ta lashi takobin raba kasar Afghanistan da matsalar shaye-shaye.