Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tsohon Shugaban Laberiya, Charles Taylor, ya maka gwamnatin kasar a Kotun ECOWAS

Ya zargi gwamnatin Laberiya da kin biyan shi hakkokinsa tun shekarar 2003.

Juyin mulki: Sojojin Sudan sun hallaka masu zanga-zanga 2, sun raunata 80

Mutanen dai na zanga-zanga ne don nun kin jinin juyin mulki.

Akwai yiwuwar rabin ’yan Afghanistan su fuskanci yunwa – MDD

Majalisar ta ce akwai yuwuwar matsalar ta ta’azzara yayin da sanyi ke tunkarowa.

Sudan: Sojoji sun ayyana dokar ta-baci, sun tsare shugabannin kasar

Sojojin sun kuma tsare shugabannin kasar, ciki har da Fira Minista.

“Juyin mulki”: An tsare shugabannin farar hula na gwamnatin Sudan

Ana zargin juyin mulki yayin da aka tsare shugabannin farar hula na Sudan