Kasashen Waje

Kasashen Waje

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 610 a Afghanistan

Akwai yiwuwar adadin mutanen da suka mutu zai ƙaru yayin da ake ci gaba da binciko gawarwaki da kuma ceton waɗanda ke cikin ɓaraguzan gine-gine.

Hamas ta tabbatar da mutuwar jagoranta a Gaza, Mohammed Sinwar

A watan Oktoban 2023 ne Hamas ta ƙaddamar da hari a Kudancin Isra’ila, inda sama da mutum 1,219 suka mutu.

Trump ya yi barazanar korar Gwamnar Babban Bankin Amurka

Lisa Cook ta mayar da martani da cewa Trump ba shi da ikon sauke ta daga muƙamin da take riƙe da shi.

’Yan Isra’ila sun yi bore kan shirin mamaye birnin Gaza

Zanga-zangar ta biyo bayan amincewar majalisar yakin Isra’ila da shirin mamaye birnin Gaza da kuma korar al’ummar da ke zaune a can

An zabi sabuwar firaminista a Luthuania

Sai dai Ruginiene ta taba fuskantar suka kasancewar tana da alaka da ’yan uwa a Rasha, wadanda ta ziyarta a shekarun 2015 da 2018.