Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dalilin da ’yan majalisar Birtaniya ke tsoron shiga jama’a

Hakan na zuwa ne bayan kisan wani dan majalisar da aka yi a ranar Juma’a.

Za a haramta sana’ar karuwanci a Spain

Gwamnatin Kasar Spain ta sha alwashin haramta sana’ar karuwanci a kasar kan abin da ta bayyana a matsayin hakan wata hanya ce ta bautar da ’ya’ya mata

Yawancin matan jami’a a Amurka na haifar ’yan gaba da Fatiha – bincike

Binciken ya gano mata masu shekara 30 zuwa 38 su kan haifi kafin su yi aure.

Shekara 34 da kisan Kyaftin Thomas Sankara

Kisan Thomas Sankara ta kada hantar mutanen Afirka a wancan lokaci.

An kawo karshen ba da tazara a masallatan Makkah da Madina

Mahukunta a Saudiyya sun kawo karshen dokar bayar da tazara da aka kakaba sakamakon annobar Coronavirus a Masallatai biyu mafi daraja a ban kasa da ke