Kasashen Waje

Kasashen Waje

Taliban ta yi gargadi kan sanya wa Afghanistan takunkumi

Taliban ta ce takunkumin na iya haifar da barazana ga sha’anin tsaro.

Miji na son rabuwa da matarsa saboda rashin wanka

Miji ya koka cewa ya sha fama da matarsa ta rika wanka kullum amma ta ki.

Gobara ta tashi a dandalin bikin fina-finai a Masar

Wutar ta tashi kimanin awa 24 kafin fara shagalin bikin.

Habasha: Yaki ya sake barkewa a yankin Tigray

Bayan wata daya, an ci gaba da yaki tsakanin sojojin da maykan kungiyar TPLF.

Yadda masu zanen batanci ga Annabi su biyu suka mutu a cikin wata uku

Yadda masu zanen batanci ga Annabi su biyu suka mutu a cikin wata uku.