Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda dauke wutar lantarki ya girgiza tattalin arzikin China

Matsalar dai ta shafi kusan kaso 44 cikin 100 na tattalin arzikin kasar.

An jefi Shugaban Faransa, Macron, da kwai a tsakiyar jama’a

Macron yana tsaka da gaisawa da jama’a aka jefe shi da kwai.

Taliban ta haramta aske gemu da jin kida a Afghanistan

An haramta wa shagunan aski da gidajen wanka jin kida ko aske gemu.

Afghanistan: Taliban ta rataye masu garkuwa a tsakiyar gari a matsayin jan kunne

Taliban ta ce ta dauki matakin ne don ya zama izina.

Taliban ta tura wakili zuwa Majalisar Dinkin Duniya

Taliban na neman damar yi wa shugabannin duniya jawabi.