Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka da China sun dakatar da harajin da suka ƙaƙaba wa juna

A watan Mayun da ya gabata ne Washington da Beijing suka yi sa-in-sa dangane da harajin da ya kai kashi 145%.

Sojoji sun kama wasu kan zargin kitsa juyin mulki a Mali

Gwamnatin da mulkin ƙasar a yanzu, ta karɓi mulki me ta hanyar juyin mulki a shekarar 2021.

An ɗaure tsohon Firaminista Succes Masra shekaru 20 a Chadi

Lauyoyinsa sun ce babu wata hujja tabbatacciya da aka gabatar a kotu da za ta tabbatar da laifinsa.

Isra’ila za ta mamaye ilahirin Zirin Gaza ya koma karkashinta – Netanyahu

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce kasarsa ta kammala shirin amfani da sojoji wajen mamaye ilahirin Zirin Gaza na Falasdinawa domin ya k

Yadda sabbin takunkuman Trump za su shafi tattalin arziƙin duniya

Trump ya bayyana cewa zai sanya sabbin takunkuman da za su hana Rasha cin gajiyar kasuwanci da wasu ƙasashe.