Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ranar 9/11: Shugaban Al-Ka’ida ya fitar da sabon bidiyo

Bayan kusan shekara ana tunanin ya mutu, shugaban kungiyar ya fitar da sabon bidiyo.

‘Yaki da ta’addanci a yankin Tafkin Cadi na fuskantar matsala’

“Dole sai an hada karfi da karfe kafin a kawar da dukkan ’yan ta’adda daga yankin.”

An cimma matsaya da Iran kan shirinta na Nukiliya

Duka bangarorin biyu dai sun bayyana tattaunawar a matsayin wacce ta yi nasara.

Afghanistan: Jirgin kwashe fararen hula 200 ya isa Kabul

Taliban ta amince wa mutanen su fice, cikinsu har da Amurkawa, zuwa kasar Qatar.

Ku san manyan kusoshin Gwamnatin Taliban 6

Dan Mullah Omar, wanda ya kafa kungiyar kuma shugabanta na farko ne Ministan Tsaro.