Kasashen Waje

Kasashen Waje

Jerin sunayen shugabannin Gwamnatin Taliban

Cikakken jerin sunayen rukunin farko na jami’an gwamnatin Taliban.

Wane ne Mohammad Hasan Akhund, sabon Shugaban Afghanistan?

Ana yi masa kallon ba ya cikin mutanen da aka fi jin muryoyinsu a kungiyar.

Ba za mu hana amfani da shafukan sada zumunta ba a Afghanistan – Taliban

Sai dai kungiyar ta ce ba za ta lamunci yada labaran karya ba.

Falasdinawa 6 sun tsere daga kurkukun Isra’ila

Yanzu haka dai Isra’ila ta fara neman su ruwa a jallo.

Taliban ta sa wa matan jami’a dokar sanya nikabi

Taliban ta kafa dokar raba ajujuwan maza da na mata.