Kasashen Waje

Kasashen Waje

Libya: An saki dan Muammar Gaddafi daga gidan yari

Ana fata sakin sa zai hada kan kabilun kasar da ke zaman doya da manja.

Taliban ta murkushe gyauron masu yi mata tawaye

Dakarun tsohuwar gwamnati da suka ja daga a yankin Panjshir sun mika wuya.

Sojoji sun yi juyin mulki a kasar Guinea, sun tsare Shugaban Kasa

Sojojin Kasar na musamman ne dai suka sanar da karbe mulkin kasar ranar Lahadi.

Afghanistan: An sake bude filin jirgin saman Kabul

Sai dai har yanzu dai kungiyar Taliban ba ta kai ga kafa gwamnati ba.

Mahaukaciyar Guguwar ‘Ida’ a hallaka mutum 36 a Amurka

Guguwar ta kuma lalata gidaje da dama a tare da katse wutar lantarki.