Kasashen Waje

Kasashen Waje

Afghanistan: Amurka ta gana da Gwamnatin Taliban

Taliban ta yi alkawarin barin mata su yi aiki da kuma zaman lafiya da kasashe.

Mahara sun kashe mutum 37 a Nijar

Maharan sun hallaka mata da kananan yara a gonakinsu.

Sojojin Amurka 6,000 za su taimaka wajen kwaso mutane daga Afghanistan

Amurka ta ce wadanda za ta kwaso sun hada da ‘yan kasarta da na kawayenta.

Taliban ta bukaci mata su shigo cikin gwamnatinta

Ta yi afuwa ga masu laifi tare da neman mata su shigo cikin gwamnati.

Mutum fiye da 1,300 sun mutu a girgizar kasar Haiti

Ana hasashen wata guguwa da ake kira ‘Tropical Storm Grace’ ta sake lullube kasar.