Ministocin Ghana biyu sun rasu a hatsarin jirgin sama
Gwamnatin ƙasar ta shiga jimami tare da sauƙe tutarta zuwa ƙasa.
Kasashen Waje
Gwamnatin ƙasar ta shiga jimami tare da sauƙe tutarta zuwa ƙasa.
Masu suka na ganin cewa akwai wata maƙarƙashiya ne na kawar da ɗan siyasar daga zaɓen.
Ministan Tsaron Jamus, Moris Pistorius ya ce kai tallafi ta sama ba zai yi wani babban tasiri ba.
A ci gaba da hare-haren da dakarun Isra’ila ke kai wa a Zirin Gaza, yanzu adadin Falasdinawan da suka kashe ya kai 60,034.
Ni dan takara ne saboda kundin tsarin mulkin kasarmu ya ba ni damar sake tsayawa takara a wani wa’adi.