Kasashen Waje

Kasashen Waje

Hezbollah ta harba rokoki Isra’ila

Ta ce hakan na martani ne ga hare-haren Isra’ila kan Lebanon ranar Alhamis.

Isra’ila ta yi wa Lebanon luguden bama-bamai

Isra’ila ta yi wa Lebanon kashedi kan hare-haren kungiyar Hezbollah.

Lalata da mata: ‘Gwamnan New York ya sauka kawai’

Ana zargin gwamnan na New York da yin lalata da mata 11.

Mutum 2,109 sun kamu da COVID-19 a mako 1 a Koriya

Hukumomin Lafiya a kasar sun nuna damuwa kan sake dawowar cutar.

Fada na kara kazancewa tsakanin dakarun Afghanistan da Taliban

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Aurka da NATO ke shirin janyewa.