Kasashen Waje

Kasashen Waje

Firai Minista mace ta farko a Samoa ta hau mulki

An shafe wata uku ana rikici da tsohon Firai Minista kan mika wa Fiame mulki.

Kuri’a Jin Ra’ayi: Ana zargin ba Biden ke Shugabancin Amurka ba

An bukaci Majalisar Tarayya ta bi diddigin wannan lamari cikin hanzari.

An sauke Firaiministan Tunisia Hichem Mechichi daga mulki

Zanga-zangar adawa ta barke a kasar saboda annobar Coronavirus.

Mali: Mutumin da ya kusa kashe Shugaban kasa ya rasu

Gwamantin Mali ta sa a gudanar da bincike kan rasuwar maharin a hannun hukuma.

Equatorial Guinea ta rufe ofishin jakadancinta a Birtaniya

Kasar Equatorial Guinea ta rufe Ofishin Jakadancinta da ke Landan bayan Birtaniya ta sanya takunkumi kan dan tsohon shugabanta kan zargin rashawa. “Sh