An kai wa Shugaban Afghanistan harin bom
Shugaban Kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya tsallake rijiya da baya daga wani harin bom.
Kasashen Waje
Shugaban Kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya tsallake rijiya da baya daga wani harin bom.
Maharin ya yi yunkurin hallaka Shugaban ne da wuka amma bai yi nasara ba.
Bom ya yi gunduwa-gunduwa da mutum 35 mutane ya kuma cire rufin gine-gine.
Baraguzan gini sun kashe mutum 17 ’yan gida daya a birnin Mumbai.
Gobarar ta kone dakin majinyatan cutar COVID-19 kurmus.