Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutanen da suka mutu a hatsarin jirgin saman Philippines sun kai 52

Jirgin dai na dauke da sojoji 96, ciki har da matuka uku da kuma sauran ma’aikatan jirgi.

Mai kudin duniya Jeff Bezos ya ajiye aiki

Bezos yana da tarin dukiya da ta haura Dala biliyan 200.

Yaushe Jacob Zuma zai fara zaman kaso?

Jacob Zuma ya ce ba zai bi umarnin kotu na ya kai kanshi gidan yari ba

An kwantar da Fafaroma a Asibiti

Za a yi masa tiyata a wani bangare na babban hanjinsa.

Isra’ila ta kai sabon hari a Gaza

Ba a samu salwantar rayuka ba a sanadin harin.