Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ba zan taba bari Iran ta mallaki makamin Nukiliya ba – Biden

Biden ya ce ba zai taba bari Iran ta cika burinta na mallakar makamin Nukiliya ba.

Rasha ta yi harbin gargadi kan jirgin yakin Birtaniya

Rasha ta yi harbin gargadi a gaban jirgin ruwan yakin Birtnaiya mai suna British Royal Navy HMS, bayan ya kutsa cikin yankin ruwayen Rashan a tekun Ba

Sojin Somaliya sun kashe mayakan Al-Shabab 24

Rundunar ta dakile harin mayakan a Kudancin garin Diinsoor.

An rufe tashar lantarkin nukiliya daya rak a Iran

Iran ta rufe tashar wutar lantarkinta daya rak mai amfani da makamashin nukiliya.

Saudiyya za ta gina katafariyar makarantar wasanni

Ana sa ran za ta kasance daya daga cikin makarantun wasanni mafi girma a duniya.