Kasashen Waje

Kasashen Waje

Isra’ila: Netanyahu ya sha kaye bayan shafe shekara 12 a matsayin Fira-Minista

Wa’adin mulkinsa ya zo karshe ne bayan majalisar kasar ta amince da kafa sabuwar gwamnati.

G7 za su ba da tallafin rigakafin COVID-19 biliyan 1 a fadin duniya

Ana sa ran za a tattauna batun da ya shafin sauyin yanayi a taron.

An tsige Shugaban Albaniya, Ilir Meta

Shugaba Meta ya bayyana tsigewar a matsayin wasan yara da ta ci karo da doka.

Kotun MDD ta kama Ratko Mladic da yi wa Musulmi kisan kiyashi

An tabbatar da daurin rai-da-rai ga tsohon shugaban sojin Bosnia kan hallaka Musulmi

Tsawa ta kashe mutum 27 a Indiya

Tsawa da guguwa sun yi ajalin mutane akalla 27 tare da raunata wasu.