Kasashen Waje

Kasashen Waje

Nan gaba kadan za a yi bayani kan Hajjin 2021

Ana jiran fitowar sanarwar yadda za a gudanar da aikin Hajjin bana.

Taho-mu-gamar jirgin kasa ta kashe mutum 40 a Pakistan

Fasinjoji sun makale a cikin jiragen kasan da suka yi karo a safiyar Litinin.

Jirgin kasa ya kashe mutum daya a Makkah

An samu mutum guda da ya rasa ransa sakamakon wani hatsarin jirgin kasa da ya auku a kusa da birnin Makkah na Kasar Saudiyya. Kafar Talabijin ta Arabi

Mahara sun kashe mutum 100 a Burkina Faso

Harin ya yi sanadin mutuwar mutum sama da 100 a ranar Asabar.

Isra’ila ta zabi Isaac Herzog a matsayin sabon Shugaban Kasa

Mahaifinsa sabon Shugaban ma ya taba jagorantar kasar daga shekarar 1983 zuwa 1993.