Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kama direba da ke tsafi da sassan jikin kananan yara

Ana zargin sa da safarar kananan yara yana tsafi da sassan jikinsu.

Yadda rikicin Falasdinawa da Isra’ila ya tada hankulan shugabannin duniya

Tuni dai manyan shugabannin duniya suka fara tofa albakacin bakinsu kan rikicin.

Rikicin Gaza: Masar ta tura motoci su kwaso Falasdinawa

Masar za ta bude iyakar da nufin ba wa wanda suka ji rauni agajin gaggawa.

Harin Isra’ila ya rusa ofishin gidan talabijin na Al-Jazeera

Isra’ila ta kashe mutum 10 ’yan gida daya a sansanin gudun hijira da ke Gaza.

Saudiyya ta sake bude wuraren shan gahawa da shisha

Da farko kasar ta rufe gidajen abinci da gahawa da nufin rage yaduwar cutar COVID-19.