Hamas ta harba wa Isra’ila makaman roka 200
Mayakan Falasdinawa sun harba rokoki sama da 200 a kan Isra’ila daga Zirin Gaza.
Kasashen Waje
Mayakan Falasdinawa sun harba rokoki sama da 200 a kan Isra’ila daga Zirin Gaza.
Harin da ya jikkata mutum akalla 300 na shan tofin Allah-tsine daga kasashe.
Rashin tabbas a kan inda kumbon zai fado dai ya yi ta jefa wasu-wasi da jita-jita iri-iri a sassa da dama na duniya, ciki har da Najeriya.
Ministan dai ya jima yana na rike da mukamin tun sherar 2013
Akalla mutum ne 23 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 70 suka jikkata daren Litinin sakamakon ruftawar wata gadar jirgin kasa mai hanyar sama a Kuda