Kasashen Waje

Kasashen Waje

An rufe masana’antu 1,724 bisa rashin bin dokokin aiki a Guinea

Wannan mataki zai zama tamkar hannunka mai sanda ga sauran kamfanoni da ke tafiyar da ayyukansu ba dai-dai ba.

Mutum 16 sun mutu a haɗarin jirgin sama a Bangladesh

Wannan lamarin shi ne mafi muni cikin hadurran jiragen sama da suka faru a kasar cikin shekaru da dama.

Nijar ta ayyana ranar kifar da Gwamnatin Bazoum a matsayin ranar ’yanci

Gwamnatin ta ayyana ranar ne domin tunawa da juyin mulkin da sojoji suka yi wa gwamnatin Bazoum.

An zartar wa mutum 3 hukuncin kisa saboda laifin fyaɗe a Iran

Iran ta zartar wa aƙalla mutum 901 hukuncin kisa a 2024 kaɗai, a cewar Majalisar Dinkin Duniya.

Slovenia ta sanya wa ministocin Isra’ila 2 haramcin shiga ƙasar

Slovenia ta bayyana cewa wannan shi ne karon farko da wata ƙasa a Turai ta dauki wannan mataki.