Gobara ta hallaka masu COVID-19 18 a cibiyar killacesu a Indiya
Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke fama da adadi mafi yawa na masu kamuwa da cutar a kullum a fadin duniya.
Kasashen Waje
Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke fama da adadi mafi yawa na masu kamuwa da cutar a kullum a fadin duniya.
An dai shirya taron gangamin ne domin bikin ranar Lag B”Omer, wani biki da ake yi a kowacce shekara a tsaunin Meron.
Tukwici ne ga ’yan shekara 16 zuwa 35 da zummar basu kwarin gwiwar karbar rigakafin.
Faransa da kawayenta da ke yaki da kungiyar masu da’awar jihadi a yankin Sahel sun goyi bayan yunkurin nada dan shugaban Chadi da aka kashe, Idriss De
Idriss Deby ya rasu a fagen daga, kwanaki kadan bayan ya sake lashe zaben Shugaban Kasa.