Zanga-zanga ta barke a Amurka bayan dan sanda ya hallaka bakar fata
Kisan dai a birnin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da shari’a kan masu hannu a kan kisan George Floyd.
Kasashen Waje
Kisan dai a birnin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da shari’a kan masu hannu a kan kisan George Floyd.
Gwamnatin Saudiyya, ta umarci masallatan cikin unguwanni da su rika kammala Sallar Isha da Taraweeh cikin minti 30.
Akalla mutum hudu sun rasu a gobarar da ta tashi a wata cibiyar kula da masu cutar COVID-19 a Indiya.
Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa a kan wadansu sojojinta uku da aka kama da laifin cin amanar kasa.
Yarima Philip ya rasu yana shekara 99 a duniya