Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sabon Shugaban Nijar ya sha rantsuwar kama aiki

An rantsar da Bazoum kwana biyu bayan sojoji sun yi yunkurin juyin mulki

Mutum 54 sun rasu a hatsarin jirgin kasa

Shi ne hatsarin jirgin kasa mafi muni cikin shekara 40 da suka wuce a kasar Taiwan.

Yau ake rantsar da sabon Shugaban Kasar Nijar, Bazoum

Karon farko da zababbun shugabannin kasar za su mika wa juna mulki

Faransa ta haramta shan giya a bainar jama’a

Gwamnati ta sa a hukunta wasu mutane da suka shirya casun shan giya a birnin Paris

Dole a rika yi wa mahajjata rigakafi ko gwajin COVID-19 duk sati – Saudiyya

Ko a farkon watan Maris dai sai da kasar ta sanar da wajabcin yi wa dukkan masu son shiga kasar yin rigakafin cutar ta COVID-19.